Connect with us

Featured

NCC Na Duba Yiwuwar Ƙara Kuɗin Kira Da Saƙonnin Waya a Najeriya

Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta fara duba kuɗin haɗin gwiwar kamfanonin sadarwa na kira da saƙonnin waya (Mobile Termination Rate), karo na farko tun bayan bita ta ƙarshe da aka yi a shekarar 2018. Matakin na iya haifar da ƙarin kuɗin kira da saƙonni ga masu amfani da layukan waya a faɗin ƙasar.

A wani taron masu ruwa da tsaki da aka gudanar a Legas ranar Talata, ƙwararru sun bayyana cewa faduwar darajar naira, hauhawar farashi, tsadar makamashi da kayan aiki sun sauya tsarin kashe kuɗin kamfanonin sadarwa. Sun kuma ce faɗaɗa amfani da fasahar 5G da sabbin hanyoyin sadarwa sun sa tsohon tsarin ya daina dacewa da halin da ake ciki.

Shugabar sashen manufofi kan gasa da farashi ta NCC, Omotayo Mohammed, ta ce bitar na da nufin tabbatar da cewa kuɗaɗen sadarwa sun kasance masu adalci da dacewa da kasuwa, tare da kare muradun masu amfani. Kakaki24 ta ruwaito cewa idan aka amince da ƙarin kuɗin haɗin gwiwar, masu amfani da layikan waya za su iya fuskantar ƙarin kuɗin kira da saƙonnin waya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet