Featured5 months ago
Hukuncin Kisa Ne Ya Dace Da Ƴan Ta’adda Ba Wai Sanya Su Cikin Shirin Gyaran Hali Ba – Gagdi
Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Pankshin/Kanke/Kanam, Yusuf Gagdi, ya bayyana adawarsa ga shirin gyaran hali na ‘yan ta’adda da sauran masu aikata manyan laifuka. Ya ce...