Ministan Ayyuka, David Umahi, ya yi watsi da ikirarin Peter Obi cewa rayuwarsa na iya kasancewa cikin haɗari gabanin zaɓen 2027. Ya ce babu mai son...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta ikirarin ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, cewa gwamnatin tarayya na bibiyarsa tare da hana shi gudanar da...
Jam’iyyar NDC ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja, wadda ta soke umarnin da ya tilasta wa INEC...
Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja a Jihar Kogi ta soke hukuncin da ta yanke a baya wanda ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta...
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, wanda zai yi takarar mataimakin shugaban ƙasa a jam’iyyar NDC, ya bayyana goyon bayansa ga sabuwar dokar jam’iyyar da ta haramta wa...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya bayyana cewa idan aka zaɓe shi a 2027, gwamnatinsa za ta tattauna da ’yan bindiga da...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya bayyana cewa babu wani dalili da zai sa a ci gaba da tsare shugaban IPOB, Nnamdi...
By Onyedikachi Chinatu “The only thing I disagree with is naming IPOB terrorist; they are not terrorists.” “I stay in Onitsha, and I can tell you...
By Munir Ibrahim Publisher muneeribrahim2020@gmail.com 2nd June, 2026 The statements made by public figures, particularly those seeking the highest office in the land, often outlive the...
Shugaban jam’iyyar ADC na kasa, Sanata David Mark, ya ce ficewar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso daga jam’iyyar za ta kara wa jam’iyyar kwarin gwiwar...