Gwamnatin Tarayya ta shigar da sabbin tuhume-tuhume kan Adeniyi Adeyemi, Darakta-Janar na hukumar da ake zargin ta bogi ce mai suna Presidential Foreign Intervention Promotion Council...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta bayyana cewa ta gano wasu ƙarin hukumomin bogi guda biyu yayin da take ci gaba da bincike...
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta gaza gurfanar da wanda ya kira kansa Darakta-Janar na Hukumar Presidential Foreign Investment Promotion Council (PFIPC), Adeyemi Adeniyi, a gaban Kwamitin...
Kwamitin Majalisar Wakilai da ke binciken ayyukan hukumar Presidential Foreign Investment Promotion Council (PFIPC) ya umarci Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Olatunji Disu, da ya gabatar...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya shaida wa kwamitin bincike na Majalisar Wakilai cewa Ofishin Akanta Janar na Tarayya (OAGF) ne ya ba shi umarnin buɗe asusun...