Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya ta shigar da sabbin tuhume-tuhuma kan mutumin da ake zargi da kirkirar hukumar bogi

Gwamnatin Tarayya ta shigar da sabbin tuhume-tuhume kan Adeniyi Adeyemi, Darakta-Janar na hukumar da ake zargin ta bogi ce mai suna Presidential Foreign Intervention Promotion Council (PFIPC).

Babban Lauyan Tarayya, Rotimi Oyedepo, SAN, ya shaida wa Mai Shari’a Mohammed Umar na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja cewa an shigar da sabuwar ƙara ne a Babbar Kotun FCT.

Read Also : Muna iya kokarinmu wajen ganin an ceto Ahmad Zakka da iyalainsa – Gwamnatin Kaduna

Oyedepo, wanda shi ne Daraktan Kararrakin Laifuka na Tarayya, ya nemi kotun ta soke tsohuwar ƙarar, bayan an tuntuɓi lauyan Adeyemi, Ibrahim Angulu, SAN, kuma bai yi adawa da buƙatar ba. Mai shari’a Umar ya amince da buƙatar tare da soke ƙarar.

Ya ce binciken da AGF ya yi kan fayil ɗin Adeyemi ya gano wasu gibi, inda aka gano cewa takardun da ake zargin ya ƙirƙira za a gurfanar da shi a kansu a Babbar Kotun FCT. Adeyemi ya kasance yana fuskantar shari’a tare da wasu mutane biyu da ba a san inda suke ba, kan zargin haɗa baki da ƙirƙirar takardun bogi .

Share this:
1 Comment

1 Comment

  1. Pingback: - KAKAKI 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet