Connect with us

Featured

Yansanda sun kama tsohon gwamnan Imo Rochas Okorocha

Rundunar ’yan sandan Najeriya ta kama tsohon gwamnan Jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha, bisa zargin haɗa baki wajen aikata laifi, ƙirƙirar takardu da kuma yin kamanceceniya da wani mutum.

Jami’in Hulɗa da Jama’a na rundunar, CSP Aniete Iniedu, ya tabbatar da kamen, inda ya ce an kama Okorocha ne a daren Litinin a otal ɗin REIZ Continental da ke Abuja.

Read Also : Gwamnatin Tarayya ta shigar da sabbin tuhume-tuhuma kan mutumin da ake zargi da kirkirar hukumar bogi

A cewar Iniedu, an saki tsohon gwamnan bayan an yi masa tambayoyi na tsawon awa guda, sannan aka umarce shi da ya koma hedikwatar rundunar a ranar Talata domin ci gaba da yi masa tambayoyi yayin da bincike ke gudana.

An ce kamen ya biyo bayan gazawar Okorocha na amsa gayyatar ’yan sanda da aka yi masa a baya dangane da binciken. Tun farko an gayyace shi zuwa hedikwatar rundunar ranar 2 ga Satumba, amma aka dage zuwa 8 ga Satumba bisa buƙatar lauyoyinsa, ranar da rahotanni suka ce bai halarta ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciograndpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet