Mai taimaka wa shugaban ƙasa kan yaɗa labarai, Daniel Bwala, ya bayyana cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ɗauki tsattsauran matsayi na kin tattaunawa da ’yan...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matuƙar bakin cikin sa kan rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, wanda ya rasu da safiyar...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya jinkirta tafiyarsa zuwa taron shugabannin G20 a ƙasar Afirka ta Kudu, saboda samun sabbin rahotannin tsaro game da sace ɗalibai...
Shugaba Bola Tinubu na dab da fitar da jerin sunayen sabbin jakadun Najeriya zuwa manyan ƙasashe a makonni masu zuwa, bayan jinkirin da ya ɗauki fiye...
Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da bukatar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman rance dala biliyan $2.34 daga kasuwannin kudi na duniya domin cike gibi a...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya yi sauye-sauye a manyan mukaman tsaro na ƙasar, inda ya sauke Janar Christopher Musa daga matsayin Babban Hafsan Tsaro na...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya mika sunan Dr. Bernard Doro daga Jihar Filato ga Majalisar Dattawa domin tantancewa a matsayin sabon Ministan Tarayya. Naɗin nasa...
Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya bayyana cewa yawaitar sauya sheƙar da gwamnoni da ‘yan majalisar jam’iyyun adawa ke yi zuwa jam’iyyar APC na nuna amincewa...
Gwamnatin Tarayya na shirin janye wasu daga cikin sunayen da aka saka a cikin jerin wadanda za a yi wa afuwar shugaban kasa, bayan cece-kucen da...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya jaddada muhimmancin zaman lafiya da haɗin kai tsakanin ’yan Najeriya ba tare da la’akari da bambancin addini ko kabila ba....