Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karrama tawagar kwallon kwando ta mata ta Najeriya, D’Tigress, da kyaututtuka masu tarin yawa, ciki har da $100,000 ga kowacce...
Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata ikirarin da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi cewa an watsar...
Jihar Kano ta kammala shirye-shiryen tarbar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu GCFR a ranar Jumma’a, 18 ga Yuli, 2025, domin jajanta wa gwamnati da al’ummar jihar...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da sauya sunan Jami’ar Maiduguri, inda yanzu ta koma Jami’ar Muhammadu Buhari, domin girmamawa ga tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari. Sanarwar...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa jawabin cire tallafin mai da ya yi a ranar rantsar da shi lamari ne mai matukar zafi, amma...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta zargin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na da hannu a rikicin da ke addabar wasu daga cikin jam’iyyun adawa a Najeriya,...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu a kan sabbin dokokin gyaran haraji guda hudu da suka shafi muhimman fannoni na tsarin kuɗi da tara...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya soki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa mafi yawan ’yan Najeriya ba su gamsu da...
Majalisar Dokoki ta kasa ta ce ta aike wa Shugaban Kasa Bola Tinubu kudurorin dokar harajin da ta amince da su a hukumance domin ya rattaba...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya karyata yiyuwar Najeriya ta zama ƙasa mai jam’iyya ɗaya a ƙarƙashin mulkinsa. Yayin da yake jawabi a zaman haɗin gwiwa...