Connect with us

Featured

Zai Yi Wahala Tinubu Ya Lashe Zaben Shekarar 2027 – El-Rufai

Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya soki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa mafi yawan ’yan Najeriya ba su gamsu da salon mulkinsa ba, kuma samun nasara a zaɓen 2027 na iya kasancewa mai matuƙar wahala a gare shi.

El-Rufai ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin na Arise News a daren jiya Litinin, inda ya ce alkaluman Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS), sun nuna cewa kusan kashi 91% na ’yan Najeriya ba su amince da gwamnatin Tinubu ba.

Ya ce kamar yadda Tinubu ya auna gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan cikin shekara guda a 2012, to shima adalci ne a auna tasa gwamnatin bayan shekara biyu.

El-Rufai ya nuna damuwarsa kan yadda matsalolin tsaro ke ƙara ta’azzara a ƙasar, yana mai cewa gwamnatin tarayya ce ke da alhakin magance matsalar, ba gwamnoni jihohi ba.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da rundunar tsaron Najeriya tace ta samu nasarar kashe yan ta adda 600, a arewa maso gabas,A cikin makonni uku da suka wuce, karkashin Operation Hadin Kai ciki harda manyan kwamandojin Boko Haram da ISWAP.

Wannan nasarar ta biyo bayan ci gaba da yaƙi da ta’addanci da sojojin suka yi tun farkon watan Yuni, bayan da ‘yan ta’adda suka kai hare-hare har sau 12 a Jihar Borno, inda suka kashe sojoji da fararen hula da dama.

Tsohon gwamnan ya bayyana cewa bisa yadda abubuwa ke gudana, zaiyi wuya Shugaba Tinubu ya samu nasarar lashe zaɓen 2027, inda yace, idan aka ci gaba da tafiya haka, Tinubu sai yayi sa a zaizo na uku a kakar zabe mai zuwa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet