Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya ce yana cikin ƙoshin lafiya, kuma a shirye yake ya koma bakin aiki, bayan kammala hutun aiki da yayi na...
Jam’iyyar hamayya ta African Democratic Congress (ADC) ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da hannu a taɓarɓarewar tattalin arzikin Najeriya, sakamakon tashin farashin man fetur da...
Daraktan Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na APC a 2027, Abdulaziz Yari, ya ce babu wani dalilin da zai sa yankin Arewa ya ƙi goyon bayan...
Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk Umar, ya karrama ’yar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Folashade Tinubu-Ojo, da sarautar gargajiya ta Jakadiyar Kasar Hausa. Haka kuma, Sarkin...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar AAC kuma mawallafin jarida, Omoyele Sowore, akan kuɗi Naira Miliyan...
Mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da wayar da kai, Bayo Onanuga, ya musanta ikirarin cewa shugaban ya yi alƙawarin ba...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yaba wa jami’an tsaro bisa jajircewa da sadaukarwar da suke yi wajen yaƙi da ta’addanci, fashi da makami, garkuwa da...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabi a zaman hadin gwiwa na Majalisar Dokoki ta Kasa a ranar 12 ga Yuni, a matsayin wani bangare...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan kudirin kasafin kudin shekarar 2026 wanda ya kai jimillar naira tiriliyan 68.32. Haka kuma ya amince da...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekaru 74 a duniya. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa...