Connect with us

Featured

ADC ta zargi gwamnatin Tinubu da jefa ƴan Najeriya cikin ƙuncin rayuwa

Jam’iyyar hamayya ta African Democratic Congress (ADC) ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da hannu a taɓarɓarewar tattalin arzikin Najeriya, sakamakon tashin farashin man fetur da ya kai ₦1,470 kowace lita.

Jam’iyyar ta ce tashin farashin man ya haifar da ƙarin kuɗin sufuri da tsadar kayan masarufi da sauran abubuwan yau da kullum, lamarin da ta ce ya ƙara jefa ‘yan Najeriya cikin mawmawuyacinli.

Read Also : Babu dalilin da zai sa ɗan arewa yaƙi goyon bayan Tinubu a 2027 – Abdul’aziz Yari

A cewar Channels Television, Sakataren Yaɗa Labaran ADC, Bolaji Abdullahi, ya ce ana jin tasirin tashin farashin man fetur a fannoni daban-daban, ciki har da kayan masarufi, sufuri, wutar lantarki, ilimi da sauran abubuwan da ‘yan Najeriya ke buƙata.

ADC ta kuma ce wasu rahotanni sun nuna cewa wasu makarantun kuɗi sun ƙara kuɗin makaranta da kashi 30 zuwa 40 cikin 100. Jam’iyyar ta ce wannan na ƙara nuna irin yadda taɓarɓarewar tattalin arzikin ƙasar ya yi ƙamari.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet