Connect with us

Featured

Ranar Dimokuraɗiyya: Tinubu Zai Yi Jawabi a Gaban Majalisa Ranar 12 Ga Yuni

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabi a zaman hadin gwiwa na Majalisar Dokoki ta Kasa a ranar 12 ga Yuni, a matsayin wani bangare na bukukuwan Ranar Dimokuraɗiyya ta shekarar 2026. Hakan na kunshe cikin jerin shirye-shiryen da gwamnatin tarayya ta tsara domin tunawa da ranar.

Kwamitin da gwamnatin tarayya ta kafa domin tsara bukukuwan ya bayyana cewa za a gudanar da taron manema labarai, addu’o’in Juma’a, taron ibadar coci, lacca kan dimokuraɗiyya, shirye-shiryen matasa da mata, da kuma jawabin shugaban kasa ga al’umma kafin a kammala da liyafa ta musamman.

Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume, ya ce ranar Dimokuraɗiyya wata dama ce ta tunawa da sadaukarwar jaruman gwagwarmayar 12 ga Yunin 1993, musamman marigayi MKO Abiola. Kakaki24 ta ruwaito cewa ya kuma ce gwamnatin Tinubu za ta yi amfani da bikin wajen nuna nasarorin da ta samu da kuma jaddada kudirinta na karfafa dimokuraɗiyya da ci gaban kasa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet