Connect with us

Featured

Gwamnan Kano Ya Taya Tinubu Murnar Cika Shekaru 74

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekaru 74 a duniya. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Asabar.

Gwamnan ya bayyana ranar haihuwar a matsayin dama ta yaba wa shugabancin Tinubu da ƙoƙarinsa wajen yi wa ƙasa hidima. Ya kuma yabawa ƙoƙarin shugaban wajen ƙarfafa haɗin kai, zaman lafiya da bunƙasar tattalin arziki, yana mai cewa manufar “Renewed Hope Agenda” na ci gaba da ba ‘yan Najeriya ƙwarin gwiwa.

Haka kuma, Gwamna Yusuf ya roƙi Allah Ya ba shugaban ƙasa lafiya, hikima da ƙarfin guiwa wajen ci gaba da jagorantar ƙasar. Ya kuma jaddada aniyar gwamnatin Kano na ci gaba da bai wa gwamnatin tarayya goyon baya domin cigaban ƙasa, daidai da manufofin “Kano First Agenda”.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet