Kungiyar likitoci ta kasa NMA, ta sanar da dakatar da duk wasu aikin kula da marasa lafiya a asibitin kwararru na Murtala Muhammed biyo bayan shafe...
Ƙungiyar Ƙwadago ta bayyana cewa ba za ta sake tattaunawa kan tayin mafi karancin albashi na ₦62,000 da gwamnatin tarayya ta gabatar ba, inda ta bayyana...
Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokokin Najeriya. Rahotanni sun bayyana cewa fusatattun masu...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki bakwai da ta sauya duk wasu manufofin da ake ganin na yaki da talakawa, ciki...
Ga dalilai guda tara 9 daga cikin musabbabin janyo kiki-kaka tsakanin Gwamnatin Tarayyar Najeriya da ƙungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ASUU. Zan saka su a sigar mahawara...