Connect with us

Featured

Ƙungiyar Ƙwadago Ta Yi Fatali Da Tayin Gwamnatin Tarayya Na ₦62,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashi

Ƙungiyar Ƙwadago ta bayyana cewa ba za ta sake tattaunawa kan tayin mafi karancin albashi na ₦62,000 da gwamnatin tarayya ta gabatar ba, inda ta bayyana shi a matsayin albashin zama da yunwa.

Ƙungiyar NLC da takwararta ta (TUC), sun yi gargadin cewa idan har gwamnatin tarayya da majalisar dokokin Najeriya, suka gaza aiwatar da buƙatun ma’aikata zuwa ranar Talata, sassanta za su hadu domin yanke shawara kan batun dawo da yajin aiki a fadin ƙasar nan.

Mataimakin babban sakataren Ƙungiyar NLC, Chris Onyeka, wanda ya bayyana haka a wata hira da gidan Talabijin na Channels, safiyar yau Litinin, ya ce ma’aikata za su tashi tsaye idan wa’adin mako guda da aka bai wa gwamnatin tarayya a ranar Talata, 4 ga watan Yuni, 2024, ya kare a daren Talata, Yuni 11, 2024.

Da yake magana kan yiwuwar matakin Ƙungiyar Ƙwadago idan gwamnati ta dage a kan Naira 62,000, Onyeka ya ce, a bayyane yake abin da suka faɗa na sassauta yajin aikin da suka yi a fadin ƙasarnan, don haka rassan kungiyoyin kwadago za su yanke shawarar cewa ya kamata su janye wannan dakatarwar, hakan yana nufin su koma yajin aiki.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet