Connect with us

Featured

Yawan Sare Bishiyu Da Al’umma Keyi Zai Iya Haifar Da Karancin Abinci Da Kuma Yawaitar Cututtuka – Masani

Masani a bangaren aikin gona kuma malami a Jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote Dake Wudil, Dakta Munir Abdulmumin Yawale yace rashin dashen bishiyu da kuma yawan saresu da mutane keyi zai iya haifar da yawan cututtuka da kuma karancin abinci a Najeriya

Dakta Munir Yawale ya bayyana hakane yayin taron kaddamar da dashen bishiyu wanda ya gudana a Unguwar Zawachiki da yammacin ranar Lahadi wanda ƙungiyar Make Zawachiki Green ta gudanar karkashin jagorancin shugabancin Daliban Unguwar zawachiki.

Yana Mai cewa indai za’a ke sare bishiyu to la shakka za’a tsunduma cikin dumamar yanayi da zaizayar kasa da samun ambaliyar ruwa da kuma samun karancin ruwan sama, yayin da yawan dashenta kuma zai taimaka wajen samun ingantacciyar lafiya da kuma rashin zaizaiyar kasa.

Ya kara da cewa muhimmancin da bishiya take dashi ba zai kirgu ba, wanda daga ciki akwai tace iskar da mutane suke shaka, da inganta lafiyar kasa, da inganta lafiyar dan adam da kara yawan ruwan sama, da rage dumamar yanayi, da sauransu.

Ya kuma ce ya kamata hukuma ta dauki tsatstsauran mataki akan masu saresu da kuma dawo da dokar da ta hana sare bishiyu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet