’Yan sanda sun gurfanar da Sheikh Ibrahim Isa Makwarari a gaban Kotun Majistri ta 53 da ke Normansland a Kano, bisa zargin harƙallar filayen gwamnati da...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kano ta kama wani da ake zargi da hannu a garkuwa da Dagacin Garun Babba, Alhaji Abdulmumini Mudi Zakari. Kakakin rundunar,...
Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta yi tir da matakin rundunar ‘yan sanda na fara tilasta samun lasisin gilashin mota mai duhu (tinted glass permit), tana mai...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama wasu mutane huɗu da ake zargi da hannu a harin da aka kai fadar Sarkin Kano da ke Kofar...
Jami’an ‘yansanda tare da haɗin gwiwar ’yan kungiyar mafarauta a jihar Bauchi, sun yi nasarar kashe wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne su...
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Mohammed Usaini Gumel, yace an kama mutane sama da dubu 1 da ake zargi da aika laifuka, tare da gurfanar da...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Nasarawa ta cafke wasu mutane biyu da ake zargi da satar mota a karamar hukumar Lafiya ta jihar. Jami’in hulda...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce an gano wasu masu rakiyar fitaccen mawakin nan na Kano, Dauda Kahutu Rarara a cikin wani faifan bidiyo suna harba...
Babbar Kotun tarayya ta yanke wa babban Sufeton ƴansanda Usman Alkali Baba hukuncin zaman gidan gyaran hali na tsawon watanni uku. Alƙalin kotun Mai Shari’a Mobolaji...
Ɗaruruwan mutane ne a garin Chiromawa da ke yankin ƙaramar hukumar Garun Malam a jihar Kano su ka ƙwaci ɗaya daga cikin masu riƙe da sarautar...