Labarai
Kebbi: Ɗalibai 90 da ma’aikata sun kuɓuta daga hannun ƴan bindiga
Rahotonni daga jihar Kebbi na cewa, ɗalibai da malaman nan na Kwalejin gwamnatin tarayya watau FGC Birnin Yauri.
Sarkin nasu na zuwa ne bayan da suka kwashe tsawon kwanaki 118 a tsare.
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa mahaifin guda daga cikin daliban da ya nemi a sakaye sunansa be ya tabbatar da kuɓutar ɗaliban.
