Connect with us

Labarai

Buhari ya gana da shugaba Recep Tayyip Erdogan

Shugaban ƙasa Muhammdu Buhari ya yi wata ganawar sirri da shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, yau Laraba a fadar Villa da ke birnin tarayya Abuja.

Da yammacin jiya Talata ne dai shugaba Recep Tayyip Erdogan, ya sauka a  Abuja domin ganawa da shugaba Buhari.

Kawo ziyarar shugaban na Turkiyya na cikin wata sanarwar da mataimaki na musamman ga shugaba ƙasa Muhammadu Buhari kan harkokin yaɗa labarai Mallam Garba Shehu ya fitar.

Ta cikin sanarwar Malam Garba Shehu, ya bayyana cewa, ana sa ran shugaba Recep Tayyip Erdogan zai ƙaddamar da cibiyar kula da al’adu ta ƙasar Turkiyya a birnin tarayya Abuja.

Jaridar Internet ta Solacebase ta ruwaito cewa ana sa ran shugabannin za su tattauna kan wasu batutuwa guda 24 da suka shafi ƙulla yarjejeniyar fahimtar juna.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet