Connect with us

Labarai

Zargin lalata da ɗalibai: Kwalejin tarayya ta Bauchi ta kori malamanta 2

Hukumomin kwalejin gwamnatin tarayya da ke Jihar Bauchi, sun sanar da korar wasu malamai 2 bisa samun su da laifin yin lalata da wasu mata ɗaliban kwalejin.

Shugaban kwalejin, Sanusi Gumau, ne ya bayyana wannan mataki ga manema labarai yau Lahadi.

Ya ce, an ɗauki matakin ne a zaman majalisar zartaswar kwalejin na 98 da aka gudanar jiya Asabar.

Haka kuma ya ƙara da cewa, ɗaukar matakin na zuwa ne bayan samun ƙorafi daga ɗaliban inda hakan ta sanya su kafa kwamatocin da dangane da zarge-zargen.

Sanusi Gumau, ya ƙara da cewa, bayan kammala bincike tare da gabatar da rahoton ne aka tabbatar da cewa sun aikata laifin, don haka hukumar kwalejin ta ɗauki matakin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet