Connect with us

Labarai

Katsina: Ƴan bindiga sun koma amfani da na’urar Oba-oba

Sakataren gwamnatin jihar, Alhaji Mustapha Inuwa, ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai da ya gudanar da yammacin Alhamis ɗin makon nan.

Ya ce, yanzu haka ƴan bindigar na yin duk wani abu da za su kauce wa matakan tsaron da kuma hanyoyin da mahukunta suka ɗauka domin dakile ayyukan ɓata garin.

Haka kuma ya ce, “Dabarun da ƴan bindigar suka fito da su sun haɗa da kai hari ga masu ababen hawa da zuwa kwasar man fetur a tankunan ajiye mai da tursasa ƙauyuka Samar musu da man fetur.

“Sai dai mataki na baya-bayan nan mafi tayar da hankali da suka fito da shi, shi ne yadda ƴan bindigar suke amfani da Oba-oba.”

Haka kuma ya ƙara da cewa, “Daga watan Maris zuwa Satumban bana, an kama mutane 480 da ake zargin ƴan bindiga ne, 42 daga cikinsu suna kan bincike, yayin da 216 ke fuskantar tuhuma.

Haka kuma ya ce, zuwa yanzu an samu raguwar hare-haren ƴan bindiga a jihar bayan da aka ba da umarnin tsare mutanen, inda daga watan Satumba zuwa yau an kama mutane 244 da ake zargi tare da 33 da ake gudanar da bincike a kansu, yayin da 80 ke fuskantar tuhuma.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet