Connect with us

Labarai

Ba Nakashashshe: Yau ake bikin masu buƙata ta musamman

Ranar uku ga watan Disambar kowace shekara, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin mutane masu bukata ta musamman a duniya.

Manufar ware wannan rana dai ita ce tabbatar da kawar da nuna wariya ga jama’a masu bukata ta musamman din.

To sai dai ko shin a arewacin Najeriya wadan nan jama’a suna samun kulawar daga hukumomi ? Kuma ko akwai wani yunkuri da kungiyoyin masu bukata ta musamman din suke yi domin tabbatar da wannan gwagwarmayar tasu, ta kai ga cimma nasara ?

Wata matsala da tafi damun wannan rukuni na masu bukata ta musamman ita ce yadda wasu daga cikin al’umma ke nuna musu kyara, tsangwama tare da ganin kamar su ba mutane kamar kowa ba.

Shin ko akwai wani kokari da suke yi domin wayar da kan jama’a kan wannan matsala ?

Babban burin Majalisar Dinkin Duniya dai shi ne ba da dama ga masu bukata ta musamman a ko ina suke a fadin duniya a rika damawa da su a dukkan fajjojin rayuwa kasancewarsu mutane kamar kowa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet