Connect with us

Labarai

Ƴan bindiga sun fara shigar mata don kai hare – hare a jihar Sokoto

Al’umma a jihar Sokoto na kokawa akan yadda ƴan bindiga ke ɓad – da – ba – mi ta hanyar yin shigar mata tare da kai hari a wasu yankuna da ke gabashin jihar.

Yankin Illela da shi ma ke gabashin jihar, a cewar jama’ar kusan safiya duk ta Allahs ai ‘yan bindiga sun kai farmaki su kashe ko su sace jama’a.

Bello Isa Ambarura shi ne Wakilin jama’ar yankin a majalisar dokokin jihar Sakoto, ya bayyanawa gidan rediyon Muryar Amurka cewa ‘yan bindigan sun sace mutum 7 ciki hadda matar Hakimin kauyen.

Shi ma hakimin kauyen Luggahuru duk a cikin yankin na Illela ya bayyana yadda abin ke haddabar jama’ar sa.

Yankin na Illela wanda nan ne iyakar Najeriya da Jamhuriyar Nijar ya kasance sahun gaba inda jami’an tsaro na banga ke taka rawa wajen kare jama’ar su.

Duk da cewa akwai jami’an tsaro na gwamnati a yankin amma a cewar wakilin jama’ar hakan bai hana ‘yan bindihanacin zarafin jama’ar yankin ba.

Har wa yau wasu mazauna yankin sun nuna damuwa akan yanayin da suka tsinci kansu.

“Yanzu har shigar burtu suke yi, su yi shigar mata su saka hijabi, su shiga gari su labe. Kullum abin da ke faruwa kenan.” In ji Isa Ambarura

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet