Connect with us

Ilimi

Kisan Haneefa ya sa gwamnatin Kano ta dakatar da lasisin makarantu masu zaman kansu

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar dakatar da lasisin dukkan makarantu masu zaman kansu har sai an tantance su.

Kwamishinan Ilimi na Kano Sanusi Said Kiru ne ya sanar da hakan a yayin ganawa da manema labarai.

Lamarin na zuwa ne yayin da aka gurfanar da mai makarantar Noble Kids a kotu, wanda ake zargi da kashe Hanifa Abubakar mai shekara biyar a makarantar tasa.

Ya ce za a kafa wani kwamiti na musamman da zai tantance makarantun sannan za ta fitar da matakan da za a yi amfani da su wajen tantance makarantu a jihar.

Kazalika ya ce dukkan makarantun da ba su cika sabbin ka’idojin da za a saka ba, sun tafi kenan – ba za a buɗe su ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet