Connect with us

Labarai

An Gayyaci Ganduje Da Shekrau Taron Gaggawa A Jam’iyya

Shugaban kwamitin rikon jam’iyyar APC Mai Mala Buni, ya sake kira taron gaggawa da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC na Kano.

Wadanda aka gayyata taron sun hada da Gwamna Abdullahi Ganduje da Sanata Ibrahim Shekarau da wasu fitattun masu ruwa da tsaki daga ko wane bangare na bangarorin biyu.

KakakiHausa ta rawaito a taron na ranar Juma’a, bangarorin biyu sun gabatar da buƙatunsu a gaban shugabannin jam’iyyar na Kasa yayin Zaman sulhun.

Wasu majiyoyin daga wajen taron sun ce gwamnan ba ya son baiwa tsagin Shekaru Manyan mukamai a jam’iyyar, Amma dai ya bukaci su Shekarau su bada sunayen wadanda suke so domin ya basu mukamai a gwamnatinsa.

APC ta Kano ta Sami kanta a wannan ne sakamakon rikicin da ya barke tsakanin bangaren Gwamna Ganduje da bangaren Malam Shekarau.

Rikicin dai ya kai ga gudanar da gudanar da zaben Mazabu dana kananan hukumomi da na jiha, inda Abdullahi Abbas ya zama shugaban jam’iyyar na jiha tsagin Ganduje da Ahmadu Danzago daga tsagin Malam Shekarau.

Jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito cewa, Dan Majalisa mai wakiltar karamar hukumar birni, Shaaban Sharada Shi ne yake daukar nauyin duk Wannan shari’u da zabukan da tsagin Shekarau sukai.

A halin yanzu dai ana gudanar da taron ne a masaukin Gwamnan Yobe dake Asokoro Abuja.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet