Connect with us

Labarai

Yadda wani jami’in ɗan sanda ya bindige abokan aikinsa 6 a Maiduguri

Wani jami’in ɗan sanda mai suna Sajan Bello ya harbe takwarorinsa jami’an ƴan sandan tafi da gidanka shida a Maiduguri babban birnin jihar Borno.

Lamarin ya faru ne a cikin rukunin gidajen kwalejin ‘yan sanda da ke cikin hedikwatar ‘yan sandan jihar Borno a Maiduguri.

Wani babban jami’in ƴan sanda ya shaida wa jaridar Daily Trust cewa, a halin yanzu jami’in na tsare a hukumar binciken manyan laifuka.

Wata majiya daga dangin jami’in ta ce dan sandan ya samu rashin fahimta da matarsa ​​inda makwabta suka yi kokarin shiga tsakani amma yaki sauraren kowa, abinda ya sa matar ta bar gidan.

Ana ƙoƙarin sansanta rikicin ne kuma ya fara harbi yana barazanar kashe kowa, inda ya harbi sirikinsa ya kuma kashe jami’an ‘yan sanda shida, wasu biyu kuma suna karbar kulawa a asibitin kwararru.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet