Connect with us

Labarai

Yadda Gobara ta ƙone kayayyakin tallafi na Miliyoyin Naira a hukumar SEMA ta Kano

A ranar Juma’a ne gobara ta ƙone kayayyakin tallafi na Hukumar Jin-ƙai ta Jihar Kano, SEMA, wanda ƙimar su ta kai naira miliyan 18.5.

Gobarar ta kone rumbun ajiye kayan da ke Makarantar First Lady a unguwar Mariri, a yankin ƙaramar hukumar Ƙaramar Kumbotso, inda ɗaukacin kayan da ginin sun ƙone ƙurmus.

Shugaban hukumar SEMA, Alhaji Saleh Aliyu Jili, ya ce kayayyakin, da su ka haɗa da katifu 450, fulo 450, katan ɗin famfas 665 duk sun ƙone ƙurmus.

A cewar Jili, har su kekunan ɗinki, injin nika da sauran injina duk sun ƙone, inda ya ce kayan sun kai na Naira miliyan 18.5.

Jili ya ƙara da cewa kayayyakin irin wanda Gwamnatin Taraiya ta kawo wa jihar tallafi ne, inda ya dora musabbabin gobarar a kan ƙona ciyawa da ma’aikatan wajen ke yi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet