Connect with us

Addini

Ƙasar Saudiya ta ɗage takunkumin hana saukar jirage daga Najeriya zuwa ƙasar

Gwamnatin ƙasar Saudiyya ta ɗage takunkumin da ta sanya wa Nijeriya na hana ƴan ƙasar shiga ƙasarta saboda annobar korona.

Matakin ya shafi ƙasashen Afghanistan da Afirka Ta Kudu da Namibia da Botswana da Zimbabwe da Lesotho da Eswatini da Mozambique da Malawi da Mauritius da Zambia da Madagascar da Angola da Seychelles da Comoros da kuma Ethiopia, kamar yadda Haramain, wanda ke kula da Masallatai biyu masu daraja na Makkah da Madina ya bayyana.

Wannan na zuwa bayan sanar da ɗage dakatar da Umrah, shekara biyu bayan dakatar da aikin Ibadar saboda annobar korona.

Sannan kuma gwamnatin Saudiya ɗin ta cire duk wasu matakai da ta saka na kariya da ga kamuwa da korona a Masallatan haramin guda biyu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet