Connect with us

Labarai

Allah ne Ya zaɓe ni na zama shugaban jam’iyyar APC – Abdullahi Adamu

Sanata Abdullahi Adamu, sabon shugaban jami’yar APC ya bayyana cewa Allah ne Ya zaɓe shi ya zama shugaban jam’iyyar a babban taron da a ka yi ranar 26 ga watan Maris.

Adamu, wanda tsohon gwamnan jihar Nasarawa ne ya fadi hakan ne a sakateriyar APC a Abuja jim kaɗan bayan ya karbi tutar kama aiki a hannun tsohon shugaban rikon jam’iyyar, Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni.

“Allah Ya zaɓe mu mu ka zama ƴan kwamitin zartaswa na jam’iyyar mu mai albarka.

“A haka za a ga kamar abu ne mai sauki, to ba yin mu ba ne kawai yin Allah ne. Shi ya ke yin yadda Ya so.

“Wata ɗaya da ya wuce na za ci zan zama shugaban jami’ya na ƙasa ba, amma ga shi yau gashi ina karbar sandan mulki da ga hannun tsohon shugaban riƙon jam’iyar.

“Allah ne kawai zai iya yin haka. Ba wai Hikima ta da martaba ta ce ta kawo ni kujerar nan ba”.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet