Connect with us

Labarai

Jam’iyyar NNPP za ta samu gagarumar nasara s zaɓukan 2023 – Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce Jam’iyar NNPP za ta samu gagarumar nasara a zaɓukan 2023.

Sanata Kwankwaso ya bada wannan tabbaci ne a yayin taron Kwamitin Ƙoli na jam’iyar da ya gudana a jiya Asabar s Abuja.

Kwankwaso ya ce ƴan Nijeriya na ta tururuwa wajen shiga jam’iyar mai alamar kayan marmari.

Ya kuma yi kira ga sauran jama’a da su gaggauta yin rijista da jam’iyar domin su shiga zaɓukan da za a yi a ƙarƙashin jam’iyar.

“Ina mai tunatar da mutane cewa an ci gaba da sayar da fom ɗin shiga takarar majalisun dokoki na jiha da ma sauran gurabe ga waɗanda ke da sha’awar tsaya wa takara.

“Ina son na ja hankalin kowa ya zama yana da hangen nesa. Wannan jam’iyar ta mu ta duk ƴan ƙasa ce da su ka yarda da ci gaban ƙasar nan.

“Ina kira ga kowa da ya je mazaɓar sa ya yi rijista. Fom ɗin mu bashi da tsada. Na shugaban ƙasa ma ba Naira miliyan 100 ba ne,” in ji shi.

A nashi ɓangaren, Shugaban NNPP na ƙasa, Rufai Alkali ya ce an kafa jam’iyar ne da manufar tabbatar da dimokaraɗiyya da kuma ceto Nijeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet