Connect with us

Labarai

Jigawa: Ƴan sanda za su fara cafke masu yin lodi da yawa da masu tuƙin ganganci

Rundunar ƴan sandan Jihar Jigawa, ta umarci Jami’anta da su fara cafkewa  tare ɗaukar matakan da suka dace akan dukkan direbobin da suke yin lodin da ya wuce ƙima da masu yin tuƙin ganganci.

Kwamishinan ƴan sandan Jihar Aliyu Sale Tafida, ne ya bada umarnin yayin ganawarsa da manema labarai da yammacin jiya Laraba a Dutse babban birnin jihar.

Kwamishinan ya ce, “Mun bada umarnin ne la’akari da cewa, kare rayuka da dukiyoyin al’umma su ne babban aikin rundunar ƴan sanda”.

Haka kuma ya ƙara da cewa, “Ba za mu bari wasu mutane su riƙa yin wasa da rayukan al’umma ta hanyar yin lodin da ya wuce kima ko kuma gudun wuce sa’a da tuƙin ganganci ba”.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet