Connect with us

Labarai

Kaduna: ƴan bindiga sun sace ma tafiya da dama a hanyar zuwa Abuja

Gwamnatin jihar Kaduna, ta tabbatar da sace wasu matafiya a kan titin Kaduna zuwa Abuja.

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan ne ya tabbatar da faruwar lamarin kamar yadda jaridar Solacebase ta ruwaito.

Haka kuma ta ce, kwamishinan ya ƙara da cewa jami’an tsaro sun je wurin tare da yin musayar wuta da ƴan bindigar waɗanda ba a kai ga sanin adadinsu ba.

Rahotonni sun bayyana cewa da yammacin Talatar makonnan ne ƴan bindiga suka tare hanyar da misalin ƙarfe 4:30 na yamma inda suka shafe fiye da sa’a guda suna cin karensu babu babbaka a hanyar da ke tsakanin Kurmin Kare zuwa Katari a yankin ƙaramar hukumar Kachia.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet