Connect with us

Labarai

Hukumar kula da sufurin jiragen ƙasa ta sake ɗage ranar ci gaba jigilar Abuja zuwa Kaduna

Hukumar kula da harkokin sufurin jiragen ƙasa ta Najeriya NRC, ta dakatar da shirinta na dawowa domin ci gaba da jigilar fasinjojin Abuja zuwa Kaduna.

Hukamar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da ta fitar a Juma’ar nan mai ɗauke da sa hannun mai Magana da yawunta Mahmood Yakub.

Sanarwar ta ce za a sanar da sabuwar ranar dawo da jigilar nan ba da jimawa ba.

A baya-bayan nan ne dai hukumar ta fitar da sanarwar cewa za ta dawo da jigilar Abuja zuwa Kaduna a ranar Litinin 23 ga watan Mayu, sai dai yayin da ya rage kwanaki uku wa’adin ya cika, sai hukumar ta fitar da wannan sanarwa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet