Connect with us

Siyasa

Gawuna ya samu nasarar zama ɗan takarar gwamnan Kano

Mataimakin gwamnan jihar Kano, Alhaji Nasir Yusuf Gawuna, ya yi nasara a zaɓen fitar da gwani na jam’iyyar APC.

Mataimakin gwamnan ya samu nasarar ne bayan da ya kada abokin takararsa Sha’aban Ibrahim Sharada a zaɓen fidda gwanin da jam’iyyar ta gudanar a daren jiya Alhamis.

Yayin gudanar da zaɓen a filin wasa na Sani Abacha da ke Yankin Ƙofar mata dai Sha’aban Shafmrada ya ziyarci wurin a wani salo na ziyarar bazata.

Haka zalika gwamna Ganduje wanda shi ne ya tsayar da mataimakin nasa, shi ma ya ziyarci wurin.

Da yake bayyana sakamako shugaban kwamitin zaben Sanata Tijjani Yahaya Kaura, ya ce Alhaji Nasir Yusuf Gawuna ya samu ƙuri’u 2,289 yayin da Sha’aban Sharada ya samu kuri’u 30.

Taron dai, ya samu sanya idon wakilan hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC, jami’an ƴan sanda da sauran jami’an tsaro.

Sai dai Jim kaɗan bayan sanar da nasarar ta Gawuna Abokin karawa tasa ya bayyana rashin amincewarsa da sakamakon.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet