Connect with us

Siyasa

Muhyi Rimin Gado ya sauya neman takara daga ta Gwamna Zuwa Sanata

Mai neman takarar gwamnan Kano a jam’iyar PDP Barista Muhuyi Magaji Ramin-Gado, zai tsaya takarar sanata mai wakiltar Kano ta Arewa a zaɓen baɗi da ke tafe.

Barista Muhyi, tsohon shugaban hukumar kar6ar kurafi da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ya ce, ya fasa tsayawa takarar gwamnan ne  biyo bayan  rarrashinsa da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar suka yi, akan ya hakura da takarar gwamna, ya yi ta sanata.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, jam’iyar ta PDP ta gudanar da za6en cikin gida na gwamnoni a kasa baki daya.

sai wani tsagi na jam’iyyar a kano su ma  sun yi nasu za6en inda tsagin Shehu Wada Sagagi wanda kutu ta ayyana shi a matsayin shugaban jam’iyyar, suka yi za6ensu a shalkwatar jam’iyyar, inda kuma daya tsagin na su mataimakin shugaban jam’iyyar Bello Hayatu gwarzo suka yi nasu za6en a cibiyar horar da matasa sana’o’i ta Sani Abacha.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet