Connect with us

Labarai

Bauchi: An sanya dokar hana fita sakamakon hallaka mutane 3 a rikicin da ya kaure

A yau Asabar, Gwamnan jihar Bauchi Alhaji Bala Mohammed Abdulkadir, ya sanya dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a garuruwan Yelwa-Tsakani, Yelwa-Lushi, Kagadama, da Birshi.

Hakan na ƙunshe cikin sanarwar da Shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jihar Malam Aminu Gamawa ya fitar a daren yau.

Sanarwar ta ce, ɗaukar matakin ya biyo bayan rikicin da ya kaure a tsakanin al’ummar yankunan wanda har ya yi sanadiyyar rasa rayuka mutane uku da jikkata wasu da kuma ƙone Gidaje da sauran dukiyoyi.

Haka zalika sanarwar ta ce, an ɗauki matakin sanya dokar hana fita ne domin daƙile yunƙurin da wasu ɓata gari na hana zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin.

Gwamnatin jihar ta Bauchi, ta kuma ce tuni ta umarci hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar SEMA kan ta tantance asarar da aka samu sakamakon balahirar tare da samar da kayayyakin agajin gaggawa ga mutanen da lamarin ya shafa, baya ga kulawar lafiya kyauta da ake ba su yanzu haka.

Kamar yadda jaridar Solacebase ta ruwaito.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet