Connect with us

Labarai

Atiku ya lashe zaɓen fitar da gwani na jam’iyyar PDP

Tsohon mataimakin shugaba ƙasa Alhaji Atiku Abubakar, ya samu nasarar lashe zaɓen fitar da gwani na ɗan takarar shugaban ƙasa da jam’iyyar PDP ta gudanar.

Rahotonni sun bayyana cewa Atiku ya lashe zaɓen ne bayan da ya samu ƙuri’u 371 inda ya doke abokan takararsa musamman gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike wanda ya zo na biyu da ƙuri’u 237.

Shafin BBC ya ruwaito cewa a jawabinsa shugaban kwamitin gudanar da zaben, tsohon shugaban majalisar dattawa Sanata David Mark, ya bayyana nasarar da Atiku ya samu zaɓen wanda aka gudanar a birnin tarayya Abuja.

Shi kuwa Atiku Abubakar a jawabinsa bayan samun nasarar da ya samu, ya caccaki gwamnatin APC yana cewa ta janyo wa Najeriya koma-baya.

Haka kuma ya ƙara cewa mulkin APC bai aikata wani abu ba illa warwarare ayyukan alheri da ya ce jam’iyyar  ta PDP ta shuka.

Alhaji Atiku Abubakar, ya sha alwashin mayar da Najeriya kan kyakkyawar turba idan ya samu nasarar kasancewa shugabanta.

BBC ta fitar da jerin mutanen da suka shiga zaɓen fitar da gwanin na shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP da ƙuri’u da suka samu kamar haka:-

  1. Tariela Oliver 1
  2. Sam Ohabunwa 1
  3. Pius Anyim 14
  4. Udom Emmanuel 38
  5. Bala Mohammed 20
  6. Bukola Saraki 70
  7. Nyesom Wike 237
  8. Atiku Abubakar 371
  9. Ayo Fayose 0
  10. Dele Momodu 0
  11. Charles Ugwu 0
  12. Chukwendu Kalu 0

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet