Connect with us

Ilimi

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya sauyawa Jami’ar Kano duna zuwa Aliko Dangote

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da sauya wa Jami’ar Kimiyya da Fasaha (KUST) da ke Wudil a Jihar, suna zuwa na hamshakin attajirin nan na Afirka, Alhaji Aliko Dangote.

Daukar matakin, a cewar Kwamishinan Yada Labarai na Jihar, Malam Muhammad Garba, ya biyo bayan amincewar Majalisar Zartarwa Jihar ne yayin zamanta na mako-mako.

Ya ce hakan kuma na cikin shawar da hukumar gudanarwar jami’ar ta bayar ne.

Muhammad Garba ya tabbatar da Sham ne a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar.

Sanarwar ta ce yanzu za a rika kiran sunan makarantar da sunan Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote (ADUST) da ke Wudil.

Kwamishinan ya ce tuni aka aike da bukatar canza sunan a hukumance ga Majalisar Dokokin Jihar ta Kano domin ta amince da shi ya zama doka.

Alhaji Aliko Dangote, wanda shi ne attajirin mafi kudi a nahiyar Afirka dai dan asalin Jihar ta Kano ne.

Jami’ar kuma a daya bangaren na daya daga cikin jami’o’i guda biyu mallakin gwamnatin Jihar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet