Connect with us

Labarai

Buhari ya gana da Gwamnonin APC a Abuja

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi wata ganawa da gwamnonin jam’iyyar APC da kuma jiga-jigan gwamnatinsa.

Rahotonni sun bayyana cewa shugaban ya yi ganawar ne a fadar mulki ta Ado Villa da ke birnin tarayya Abuja yau Talata.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa shugaban jam’iyyar APC na ƙasa Sanata Abdullahi Adamu na cikin mutanen da suka halarci taron wanda aka gudanar na sa’a guda, wanda kuma ba a bayyana wa manema labarai sakamakonsa ba.

Haka kuma jaridar ta bayyana cewa, ba a ga mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo, ba a wurin taron.

Haka shi ma gwamanan jihar Kebbi Atiku Bagudu, wanda shi ne shugaban kungiyar gwamnonin APC ya ƙi cewa komai akan sakamakon taron.

Sai dai an hasashen cewa an shirya taron ne akan muhimman matsalolin da ke da alaƙa da babban taron da jam’iyyar zata gudanar ranakun 6 da kuma 8 ga watan Yunin mai kamawa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet