Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari ya tafi ƙasar Spain

Shugaba ƙasa Muhammadu Buhari, ya kama hanyar tafiya birnin Madrid na ƙasar Spain Sifaniya domin kai ziyara nahiyar Turai.

Hakan na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Mista Femi Adesina ya fitar a yau.

Sanarwar ta ce, shugaba Buhari ya yi tafiyar ne domin amsa gayyatar da shugaba Pedro Sanchez ya yi masa.

A cewar Mista Adesina, shugaba Buhari ya samu rakiyar ministan harkokin ƙasashen ƙetare Mista Geoffrey Onyeama da Antoni Janar Abubakar Malami SAN da wasu ministocinsa biyar.

Haka kuma sanarwar ta ruwaito cewa shugaba Muhammadu Buhari a balaguro nasa zai gana da shugaban gwamnatin Sifaniya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet