Connect with us

Labarai

Lokaci ya yi da ya kamata a ce an bai wa malaman makaranta damar yawo da bindiga – Trump

Tsohon shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce harbe-harben da aka samu a kasar a baya-bayan nan inda aka kashe yara goma sha tara da malamai biyu, shi ne ma dalilin da zai karfafa mallakar makamai ba wai haramta yin hakan ba.

Da yake jawabi a wajen taron kamfanonin samar da bindiga a birnin Houston, ya yi watsi da samar da dokokin takaita mallakar bindiga kuma ya ce lokaci ya yi da ya kamata a baiwa wasu malamai damar daukar makamai zuwa cikin azuzuwa.

Sashen Hausa na BBC Hausa ya rawaito ruwa Trump ya zargi Shugaba Joe Biden da yunkurin amfani da abun da ya faru, don cimma wata manufarsa ta siyasa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet