Connect with us

Tsaro

Borno: Ƴan Boko Haram sun yi garkuwa da mata 2

Rundunar ƴan sandan jihar Borno, ta tabbatar da rahoton sace wasu mata biyu da wasu da ake kyautata zaton ƴan ƙungiyar Boko Haram ne suka yi.

Kwamishinan ƴan sandan jihar Abdu Umar, ne ya tabbatar da hakan a yau, yana mai cewa ƴan Boko Haram ɗin sun yi garkuwa da matan biyu ne a ƙauyen Mairari da ke yankin ƙaramar hukumar Konduga.

Kwamishinan ya kuma ce, Ƴan tada ƙayar bayan sun aikata wannan mummunan aiki ne a makon da ya gabata.

Haka kuma ya ce, bayan samun labarin ne rundunar ta Ya kara da cewa yayin da hukumar ta samu labarin faruwar lamarin ne ta tura jami’anta domin kuɓutar da matan sai dai hakan ba ta samu ba.

Kwamishinan ƴan sandan na jihar Borno, ya kuma tabbatar da cewa rundunar za ta ci gaba da gudanar da bincike har sai ta yi nasarar kuɓutar da waɗanda iftila’in ya rutsa da su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet