Connect with us

Labarai

Majalisar dokokin Kano ta zaɓi sabon mataimakin shugaba

A zamanta na yau Litinin, Majalisar dokokin jihar Kano ta zaɓi ɗan majalisa mai wakiltar ƙaramar hukumar Ƙiru Alhaji Kabiru Hassan Dashi, a matsayin sabon mataimakin shugaban majalisa.

 

Zaɓar tasa ta biyo bayan ajiye muƙamin da tsohon mataimakin shugaban majalisar Alhaji Zubairu Hamza Massu mai wakiltar ƙaramar hukumar Sumaila ya yi, wanda a baya-bayannan ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar NNPP.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, Yayin zaman majalisar, shugabanta Engr. Hamisu Ibrahim Chidari, ya karanta wasikar da Massu ya aike mata inda kuma nan take ya ayyana kujerarsa a matsayin wadda babu kowa a kanta.

Haka kuma ta ce, Ayyana kujerar a matsayin wadda babu kowa ne ya sanya shugaban majalisar ya bada damar zaɓar sabon mataimakin shugaban majalisar wanda hakan ta bai wa ɗan majalisa mai wakiltar ƙaramar hukumar Dawakin Tofa Alhaji Sale Ahmad Marke, zaɓar ɗan majalisa mai wakiltar Ƙiru, ƙudurin da ya samu goyon bayan ɗan majalisa mai wakiltar Wudil Alhaji Nuhu Abdullahi Achika.

Haka kuma, jaridar ta ruwaito cewa, Darakta harkokin shari’a na majalisar Barista Nasidi Aliyu, ya rantsar da Kabiru Dashi akan muƙamin na mataimakin Shugaban majalisar wanda ya fara aiki nan take.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet