Connect with us

Tsaro

Kano: Rundunar tsaro ta Civil Defence ta buƙaci mutane su riƙa bai wa jami’an tsaro rahoton duk wani motsi da basu yarda da shi ba

Rundunar tsaro ta Civil Defence NSCDC shiyyar Kano, ta buƙaci mutane da su riƙa sanarwa da hukumomin tsaro dukkan wani motsi da basu yarda da shi ba.

Kwamandan hukumar Adamu Idris Zakari, ne ya buƙaci hakan a ganawarsa da manema labarai yau Talata a zauren majalisar dokokin Kano yayin da ya kai wata ziyara.

Ya ce, matsalar tsaro ba iya ta jami’an tsaro ba ce kaɗai, don haka akwai bukatar mutane su ma su bada gudunmawa domin ɗorewar zaman lafiya a Kano da ma Najeriya baki ɗaya.

Haka kuma ya ƙara da cewa kan hukumomin tsaron Kano a haɗe yake wajen gudanar da aikinsu wanda hakan  ta sa jihar Kano ke ci gaba da kasancewa cikin jihohin da ke zaman lafiya.

Kwamandan na hukumar NSCDC na Kano Adamu Idris Zakari, ya kuma buƙaci al’ummar jihar da su ci gaba da bai wa hukumomin tsaro haɗin kai a ko da yaushe domin ci gaba da samun ingantaccen zaman lafiya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet