Connect with us

Labarai

Majalisar dattawa za ta tantance mutanen da Buhari ya aike mata a makon gobe

Shugaban majalisar dattawa Sanata Ahanad Lawan,  ya ce, majalisar za ta tantance mutanen da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya tura mata sunayen domin tantancewa gabanin naɗa su a matsayin ministoci a ranar 29 ga wannan watan da muke ciki na Yuni.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, shugaban majalisar ya sanar da ranar tantancewar ne a yau gabanin ɗage zaman majalisar zuwa ranar 28 ga wata.

Shugaba Buhari ya aike wa majalisa wasika ne mai ɗauke da kwanan wata 15 ga watan Yuni inda ya tura sunayen Mutanen da za a tantance ɗin.

Mutanen da shugaba Buhari ya aika sunayen nasu sun haɗa da Ibrahim El-Yakub daga Jihar Kano da Umana Okon Umana daga Akwa Ibom da Henry Ikechukwu Iko daga jihar Abia.

Sauran sun haɗa da Ademola Adegoroye ɗan asalin jihar Ondo da kuma Odum Odi daga jihar Rivers da Goodluck Nnana Opia daga Imo da kuma Joseph Ukama daga jihar Ebonyi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet