Connect with us

Labarai

Mahaifiyar ɗan takarar Sanatan Jigawa ta tsakiya ta kuɓuta daga hannun ƴan garkuwa

Jami’an ƴan sanda, sun yi nasarar kuɓutar da mahaifiyar ɗan takarar Sanatan Jigawa ta tsakiya Hajiya Fatima Ibrahim daga maɓoyar ƴan garkuwa a garin Kano.

Freedom Radio ta ruwaito cewa, mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar Jigawa Lawan Shisu Adamu ne ya tabbatar wa kilinta rahoton kuɓutar da dattijuwar.

Ta kuma ce, an kuɓutar da ita ne a rukunin gidaje na Ɗanladi Nasidi da ke yankin ƙaramar hukumar Kumbotso.

Haka kuma tashar ta bayyana cewa jami’in bai yi ƙarin haske ba kan ko an biya kuɗin fansa gabanin kuɓutar ta ta.

Haka kuma Freedom ta ce, da yammacin Litinin ɗin da ta gabata ne wasu gungun ƴan bindiga suka yi awon ga da Hajiya Fatiman, a gidanta da ke unguwar Tsangayawa ta garin Kiyawa na jihar Jigawa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet