Connect with us

Labarai

Osinbajo- Za mu ci gaba da ƙwaso ƴan gudun hijirar da ke Kamaru da zarar kwamiti ya bada umarni

Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ce, za a ci gaba da ƙwaso ƴan gudun hijirar Najeriya da har yanzu suke Kamaru da zarar kwamitin da shugaba Buhari ya kafa domin ƙwasowa da sake tsuguna da su a yankin arewa maso gabashin ya bayar da umarnin a ci gaba da aikin ɗebo sun.

Farfesa Yemi Osinbajo wanda shi ne shugaban kwamitin ya bayyana hakan ne a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja yayin da yake karbar rahoton da kwamitin ya gabatar masa ƙarƙashin jagorancin gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulun.

BBC ta ruwaito, Cikin wata sanarwa da mai taimaka wa Osinbajo kan harkokin yaɗa labarai Laolu Akande ya fitar ya ce, an ƙwaso ƴan gudun hijirar su kimanin dubu huɗu.

Sai dai bayan ɗibar ƴan gudun hijirar na Najeriya daga Kamaru, wasu dalilai sun sanya an dakatar da aikin ƙwaso su ɗin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet