Connect with us

Labarai

Bauchi: Ƴan majalisa sun kaɗa ƙuri’ar yankan ƙauna

Mambobin majalisar dokokin jihar Bauchi 22, sun kaɗa kuri’ar ƙin amincewa da shugabancin majalisar.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa ƴan majalisar sun ɗauki matakin ne bisa zargin aikata rashin gaskiya daga shugabannin majalisar.

Ƴan majalisar su 22 ƙarkashin jagorancin mataimakin shugaban masu rinjaye na majalisar Baballe Abubakar mai wakiltar ƙananan hukumomin Dambam da Dagauda da Jalam da sun ƴan majalisar, sun bayyana cewa shugabancin majalisar ya gaza wajen sauke nauyin da ya rataya a wuyansa.

Kasancewar majalisar Jihar ta Bauchi na da mambobi 31 ne ya sanya masu ƙaɗa ƙuri’ar yankan ƙaunar suka yi nasara.

Yanzu haka dai, ƴan majalisar sun buƙaci shugabannin majalisar da su yi murabus daga mukaminsu bisa ko kuma majalisar ta tsige su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet