Connect with us

Kasuwanci

Da ɗumi-ɗumi: Gwamnatin Neja ta hana haƙar ma’adinai

Gwamnan Jihar Neja Alhaji Abubakar Sani Bello, ya sanya dokar dakatar da haƙar ma’adinai a ƙananan hukumomin Shiroro da Munya da kuma ƙaramar hukumar Rafi.

Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar, Malam Ahmed Ibrahim Matane ya fitar da yammacin Litinin ɗin nan.

Ta cikin sanarwar sakataren ya ce akwai buƙatar a dakatar da haƙar ma’adinai sakamakon yadda rashin tsaro ke ƙara ƙamari ƴan kwanakin nan ta yadda y an bindiga ke ke hare-hare.

Haka kuma ya ƙara da cewa an lura da cewa wuraren haƙar ma’adinai na janyo masu aikata laifuka waɗanda ke ci gaba da zama barazana ga rayuka da dukiyoyin al’umma.

Gwamnatin jihar ta Neja, ta kuma yi gargaɗin cewa duk mutanen da aka kama suna haƙar ma’adinai a yankunan da aka sanya dokar za su fuskanci hukunci.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet