Connect with us

Labarai

Bauchi: Ƴan daba sun kai wa ƴan majalisar dokoki farmaki

Wasu da ake kyautata zaton ƴan sara suka ne, sun kai wa ƴan majalisar dokokin jihar Bauchi hari a gidan saukar bakin su dake jihar.

Rahotonni sun bayyana cewa, yayin harin, ƴan daban sun lalata motoci da tagogi har ma da ƙarin wasu kayayyaki.

A cewar shugaban masu rinjaye na majasir, Babale Abubakar, ya shaida wa manema labarai cewa ɓata garin sun kai farmakin ne da misalin ƙarfe 4:00 na ranar Alhamis ɗin makon jiya a dai-dai lokacin da ƴan majalisar ke wata ganawa a gidan saukar baƙin.

Jaridar Solacebase ta rawaitu cewa, a baya-bayannan majalisar dokokin ta jihar Bauchi ta na cikin rikici biyo bayan yadda ƴan majalisar 22 suka nuna ƙin amincewarsu da shugabancin majalisar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet